Wednesday, September 11, 2019

MTN and GLO 0.00k - Sabuwar Hanyar More Garabasar Browsing & Download Kyauta A Layin MTN da GLO Batare Da Kudi Ko Data Ba

Maraba da shigowa babban latest new update na Arewa A Yau wannan shafi namu tana tafe muku da wata sabuwar hanyar more Browsing & Download  kyauta.

A layi kan MTN & GLO



kasan cewar abubuwa sun danyi zafi

Shiyasa muka ga Ya kamata mu kawo muku wannan hanyar wanda Nasan da yawa zasu amfana da ita

Sannan wannan garabasar ta Free Browsing.


Ta masu Wayar Android ce kadai


Basai munyi dogon surutu ba


Domin more wannan garabasar a Layin MTN ko Glo

Saika shiga nan kayi
Download 24clan VPN

Bayan kayi Download  ka bude sa


Daga nan sai ka shiga

------> Select server
                
                       

Daga nan zaka ga


Servers kala kala na layu ka da dama


Idan MTN ne dakai sai ka zavi

-----> MTN FREE SERVER


Idan kuma GLO ne saika zavi Glo


Daga nan kayi

Click---- akan Wannan Tambarin

Wannan da mukai masa alama
                                           Bayan ka danna zai.                                                nuna maku👇👇👇👇
                   Sai ka tava

OK

Anan zai bara

Processing 

Daga nan zaiyi

Connected


Shikenan Ya hadu kai Nasarar hada 

Free Browsing and Download a wayar ka

Batare da kudi ko data ba 
Sannan wannan garabasar

Bawai iya Browsing & Download  zakai ba

Tana Yin komai

Duk abinda kasan Data nayi
Shima Yanai.
Kamar irin su


Whatsapp, Facebook, Instagram, da sauran su


Allah taimaka

Muna rokon ku da kuyi share wannan posting 

Zuwa Facebook whatsapp Groups 

Domin mutane da Yawa zasu amfana da wannan posting din dubada
Yana yin rashin data da ake fama da ita


Sannan ku kasance tare da wannan shafin domin

Darasin mu na gama zamui ne akan 👇

YADDA ZAKA SAKA KATI A LAYIN MTN MAI BASHI BATARE DA SUN DAUKI KO SISIN KOBO BA 

KODA BASHIN 2k ne A Ciki Misali.
Ka load N100 baxa su dauki ko N5 ba


Wannan shine posting da xamui na gaba

Kuyi amfani da maballin share na Qasan

Wannan posting domin turawa

Abokan ku

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home